BBC Hausa Shafin Farko

Manyan labarai

An kashe 35 a wani kauye a Wukari

Rahotanni daga jihar Taraba a arewacin Nigeria na cewa an kashe mutane 35 a Kauyen-Yaku da ke Wukari a Jihar Taraba.

  • 23 Aprilu 2014

Kungiyoyin Fatah da Hamas sun hade

Kungiyoyin Falasdinawa masu hammaya da juna, Fatah da Hamas sun amince su kafa gwamnatin hadin kan kasa.

  • 23 Aprilu 2014

Chibok:Kungiyoyin mata sun yi Allah wadai

Kungiyoyin mata a Nigeria na cigaba da nuna damuwa kan sace 'yan mata 230 a wata makarantar sakandare a Chibok na jahar Borno.

  • 23 Aprilu 2014

Barack Obama ya isa Japan

Shugaba Obama ya isa Japan a ziyarar yankin Asiya wadda kawayen Amurka ke neman tabbaci a takaddamar yankin kasashensu da China.

  • 23 Aprilu 2014

An dage taron Jonathan da Gwamnoni

An dage taron da aka shirya yi tsakanin Shugaban Nigeria, Goodluck Jonathan da gwamnonin kasar a kan batun kalubalen tsaro.

  • 23 Aprilu 2014

An kashe babban dan sanda a Masar

Jami'an tsaron Masar sun ce an kashe wani babban dan sanda ta hanyar wani harin bom a Alkahira.

  • 23 Aprilu 2014

Fatakwal ta zama cibiyar litattafai ta duniya

Hukumar UNESCO ta ayyana birnin Fatakwal na jihar Rivers a Nigeria, a matsayin cibiyar litattafai ta duniya ta shekarar 2014.

  • 23 Aprilu 2014

Wani dan majalisa zai kalubalanci Assad

Shugaban majalisar dokokin Syria ya ce wani dan majalisa ya yi rijista a matsayin mutum na farko da zai kalubalanci Shugaba Assad.

  • 23 Aprilu 2014

Za mu gaya wa Jonathan gaskiya - Nyako

Gwamnan jihar Adamawa, Murtala Nyako ya ce batun tsaro a Nigeria ya kai matsayin da ya zama dole su yi wa shugaba Jonathan bayani.

  • 23 Aprilu 2014