Wasanni

Manyan labarai

Schole zai yi aiki tare da Giggs

Paul Scholes zai hade da sauran masu horadda 'yan wasan Manchester United har zuwa karshen kakar wasa ta bana.

 • 23 Aprilu 2014

Liverpool za ta yi babban kamu

Kulob din Liverpool zai hari manyan 'yan wasa a kakar wasannin da ake ciki yayinda kulob din ke shirin gasar Champions League.

 • 23 Aprilu 2014

'Man U ta nuna rashin kwarewa'

Kungiyar masu horar da wasan Premier League ta zargi kulab din Manchester United da nuna rashin kwarewa bayan korar David Moyes.

 • 23 Aprilu 2014

Terry da Cech za su yi jinya

'Yan wasan Chelsea John Terry da Petr Cech ba za su kara buga gasar Premier a kakar wasa ta bana ba saboda rauni.

 • 23 Aprilu 2014

Chelsea ta rike Atletico Madrid 0-0

Chelsea ta rike Atletico Madrid suka ta shi canjaras 0-0 a karon farko na wasan kusa da karshe na gasar cin Kofin Zakarun Turai.

 • 22 Aprilu 2014

An ci tarar Sagbo saboda Anelka

FA ta Ingila ta ci tarar Yannick Sagbo na Hull City fan dubu 15 saboda goyon bayan Anelka a kan yin alamar kin jinin yahudawa.

 • 22 Aprilu 2014

Kevin Mirallas ya tafi doguwar jiyya

Mirallas ba zai buga sauran wasannin Premier ba saboda raunin da ya ji a karawar da Everton ta ci Man United 2-0 ranar Lahadi.

 • 22 Aprilu 2014

Eto'o ba zai fuskanci Atletico Madrid ba

Samuel Eto'o ba zai buga wasan Chelsea na zagayen kusa da karshe ba a gasar zakarun Turai tsakaninsu da Atletico Madrid.

 • 22 Aprilu 2014

Liverpool na gabda lashe gasar Premier

Liverpool na kan hanyar lashe gasar Premier ta Ingila a bana bayan da ta doke Norwich da ci uku da biyu a karar da suka yi.

 • 21 Aprilu 2014

Wilshere zai iya zuwa Brazil - Wenger

Kocin Arsenal Arsene Wenger ya shaidawa kocin Ingila Roy Hodgson cewar Jack Wilshere zai murmure kafin gasar cin kofin duniya.

 • 21 Aprilu 2014

Neymar zai jinyar makonni hudu

Dan kwallon Barcelona Neymar zai yi jinyar akalla makonni hudu saboda rauni a kafarsa.

 • 18 Aprilu 2014

Dan wasan West Ham Tombides ya rasu

Kungiyar West Ham ta tabbatar da mutuwar dan wasanta Dylan Tombides mai shekaru 20.

 • 18 Aprilu 2014